Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Ladabi da Halaye / Taya murnar haihuwa ga uba da amsarsa

Taya murnar haihuwa ga uba da amsarsa

Ladabi da Halaye · addu'a 1

Taya murnar haihuwa ga uba da amsarsa 0:00
Saurara
1

بَارَكَ اللَّهُ لَكَ فِي الْمَوْهُوبِ لَكَ, وَشَكَرْتَ الْوَاهِبَ, وَبَلَغَ أَشُدَّهُ, وَرُزِقْتَ بِرَّهُ. وَيَرُدُّ عَلَيْهِ الْمُهَنَّأُ فَيَقُولُ: بَارَكَ اللَّهُ لَكَ وَبَارَكَ عَلَيْكَ, وَجَزَاكَ اللَّهُ خَيْراً, وَرَزَقَكَ اللَّهُ مِثْلَهُ, وَأَجْزَلَ ثَوَابَكَ

Allah ya sanya maka albarka a baiwar da ya yi maka, kuma ya sa ka gode wa mai kyautar, kuma Allah ya sa ya kai karfinsa, kuma ya azurtaka da biyayyarsa. Sai shi kuma da aka yi wa barka ya ce: Allah ya yi maka albarka, ya sanya maka albarka ya kuma saka maka da alheri, kuma Allah ya azurtaka da irinsa, Allah ya bada lada

Majiya: An-Nawawi Al-Azkar 349.