Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Addu'ar buɗe sallah (Istiftah)

Addu'ar buɗe sallah (Istiftah)

Sallah · addu'o'i 6

Addu'ar buɗe sallah (Istiftah) 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ بَاعِدْ بَيْنِي وَبَيْنَ خَطَايَايَ كَمَا بَاعَدْتَ بَيْنَ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ, اللَّهُمَّ نَقِّنِي مِنْ خَطَايَايَ كَمَا يُنَقَّى الثَّوْبُ الْأَبْيَضُ مِنَ الدَّنَسِ, اللَّهُمَّ اغْسِلْني مِنْ خَطَايَايَ, بِالثَّلْجِ وَالْماءِ وَالْبَرَدِ

Ya Ubangiji ka nisanta tsakanina da tsakanin zunubaina kamar yadda ka nisanta tsakanin gabas da yamma, Ya Ubangiji ka tsarkake ni daga zunubaina kamar yadda ruwa yake wanke farar tufa daga datti, Ya Ubangiji ka tsarkake ni daga laifuka na da kankara da ruwa da kuma raba.

Majiya: Al-Bukhari 1/181, Muslim 1/419.

2

سُبْحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ, وَتَبارَكَ اسْمُكَ, وَتَعَالَى جَدُّكَ, وَلاَ إِلَهَ غَيْرُكَ

tsarki ya tabbata a gareka ya Ubangiji da kuma godiya a gareka kuma sunanka ya daukaka, haka girmanka ya daukaka, kuma babu wani Ubangiji bayanka

Majiya: Abu Dawud, Ibn Majah, An-Nasa'i, At-Tirmizi, Al-Albani, Sahih At-Tirmizi 1/77, Sahih Ibn Majah 1/135.

3

وَجَّهْتُ وَجْهِيَ لِلَّذِي فَطَرَ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضَ حَنِيفَاً وَمَا أَنَا مِنَ الْمُشْرِكِينَ, إِنَّ صَلاَتِي, وَنُسُكِي, وَمَحْيَايَ, وَمَمَاتِي لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ, لاَ شَرِيكَ لَهُ وَبِذَلِكَ أُمِرْتُ وَأَنَا مِنَ الْمُسْلِمِينَ. اللَّهُمَّ أَنْتَ المَلِكُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ, أَنْتَ رَبِّي وَأَنَا عَبْدُكَ, ظَلَمْتُ نَفْسِي وَاعْتَرَفْتُ بِذَنْبِي فَاغْفِرْ لِي ذُنُوبي جَمِيعَاً إِنَّهُ لاَ يَغْفِرُ الذُّنوبَ إِلاَّ أَنْتَ. وَاهْدِنِي لِأَحْسَنِ الأَخْلاقِ لاَ يَهْدِي لِأَحْسَنِها إِلاَّ أَنْتَ, وَاصْرِفْ عَنِّي سَيِّئَهَا, لاَ يَصْرِفُ عَنِّي سَيِّئَهَا إِلاَّ أَنْتَ, لَبَّيْكَ وَسَعْدَيْكَ, وَالخَيْرُ كُلُّهُ بِيَدَيْكَ, وَالشَّرُّ لَيْسَ إِلَيْكَ, أَنَا بِكَ وَإِلَيْكَ, تَبارَكْتَ وَتَعَالَيْتَ, أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتوبُ إِلَيْكَ

Na fuskantar da fuskata ga wanda ya halicci sammai da kasa kuma ina mai kan daidai, kuma ni bana cikin masu yin shirka, lallai cewa sallata da yankana da rayuwa ta da Mutuwa ta duk suna ga Allah ubangijin talikai, basahi da abokin tarayya kuma da haka aka umarce ni kuma ni ina cikin Musulmi, Ya Ubangiji kai ne Sarki wanda babu wani Ubangiji in ba kai ba kuma kaine Ubangiji na kuma ni bawanka ne, Na zalunci kaina kuma nayi furuci da laifi na ka gafarta min zunubai na baki daya lallai cewa kuma babu mai gafarta zunubai sai kai, ka sh iya shiriryar da ni ga mafi kyawun halaye kuma babu mai iya shirayawa izuwa mafi kyawun su sai kai , kuma ka kautar mun da Munanan halaye babu kuma mai iya kautar mun da su sai kai, amsawarka da rabauta, kuma dukkan Alkairi yana hannunka kuma sharri ba'a danganta shi izuwa gareka, Ni daga gareka nake kuma zuwa gareka zan koma, ka tsarkaka kuma ka daukaka, ina neman gafararka kuma ina tuba iuwa gareka.

Majiya: Muslim 1/534

4

اللَّهُمَّ رَبَّ جِبْرَائِيلَ, وَمِيْكَائِيلَ, وَإِسْرَافِيلَ, فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ, عَالِمَ الغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ أَنْتَ تَحْكُمُ بَيْنَ عِبَادِكَ فِيمَا كَانُوا فِيهِ يَخْتَلِفُونَ. اهْدِنِي لِمَا اخْتُلِفَ فِيهِ مِنَ الْحَقِّ بِإِذْنِكَ إِنَّكَ تَهْدِي مَنْ تَشَاءُ إِلَى صِرَاطٍ مُسْتَقيمٍ

Ya Ubangiji Ubangijin Jibirila da Mika'ila da Israfila, wandaa ya halicci sammai da kasa, masanin fake da abinda yake fili, kaine kake hukunci a tsakanin bayinka cikin abinda suke sabani akainkin abinda sukayi sabani a cikinsa, ka shirayar da ni cikin abinda aka yi sabani a cikin na gaskiya, da ikonka lallai kaine mai shiryarwa ga wanda kaso uwa tafarki madaidaici.

Majiya: Muslim 1/534

5

اللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيرَاً, اللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيراً, اللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيراً, وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثيراً, وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثيراً, وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثيراً, وَسُبْحَانَ اللَّهِ بُكْرَةً وَأَصِيلاً (ثَلاثاً) أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ: مِنْ نَفْخِهِ, وَنَفْثِهِ, وَهَمْزِهِ

Allah shi ne mafi girma mai girma, Allah shi ne mafi girman mai girma kuma godiya mai yawa ga Allah, kuma godiya mai yawa ga Allah, kuma tsarki ya tabbata ga Allah Safiya da Maraice

Majiya: Abu Dawud 1/203, Ibn Majah 1/265, Ahmad 4/85. Muslim 1/420.

6 AI

اللَّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ, أَنْتَ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ, وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ قَيِّمُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ, [وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ رَبُّ السَّمَواتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ] [وَلَكَ الْحَمْدُ لَكَ مُلْكُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ وَمَنْ فِيهِنَّ] [وَلَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ مَلِكُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ] [وَلَكَ الْحَمْدُ] [أَنْتَ الْحَقُّ, وَوَعْدُكَ الْحَقُّ, وَقَوْلُكَ الْحَقُّ, وَلِقاؤُكَ الْحَقُّ, وَالْجَنَّةُ حَقٌّ, وَالنَّارُ حَقٌّ, وَالنَّبِيُّونَ حَقٌّ, وَمحَمَّدٌ صلى الله عليه وسلم حَقٌّ, وَالسّاعَةُ حَقٌّ] [اللَّهُمَّ لَكَ أَسْلَمتُ, وَعَلَيْكَ تَوَكَّلْتُ, وَبِكَ آمَنْتُ, وَإِلَيْكَ أَنَبْتُ, وَبِكَ خاصَمْتُ, وَإِلَيْكَ حاكَمْتُ. فَاغْفِرْ لِي مَا قَدَّمْتُ, وَمَا أَخَّرْتُ, وَمَا أَسْرَرْتُ, وَمَا أَعْلَنْتُ] [أَنْتَ المُقَدِّمُ, وَأَنْتَ المُؤَخِّرُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ] [أَنْتَ إِلَهِي لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ]

Ya Allah, gare ka godiya take; kai ne haskan sammai da ƙasa da waɗanda ke cikinsu. Gare ka godiya take; kai ne mai tsayar da sammai da ƙasa da waɗanda ke cikinsu. [Gare ka godiya take; kai ne Ubangijin sammai da ƙasa da waɗanda ke cikinsu.] [Gare ka godiya take; gare ka mulkin sammai da ƙasa da waɗanda ke cikinsu yake.] [Gare ka godiya take; kai ne Sarkin sammai da ƙasa.] [Gare ka godiya take.] [Kai ne Gaskiya, alkawarinka gaskiya ne, maganarka gaskiya ce, haɗuwa da kai gaskiya ce, Aljanna gaskiya ce, wuta gaskiya ce, Annabawa gaskiya ne, Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) gaskiya ne, kuma Alƙiyama gaskiya ce.] [Ya Allah, gare ka na miƙa wuya, gare ka na dogara, da kai na yi imani, gare ka na koma, da taimakonka na yi husuma, kuma gare ka na nemi hukunci. Saboda haka ka gafarta mini abin da na gabatar da abin da na jinkirta, da abin da na ɓoye da abin da na bayyana.] [Kai ne Mai gabatarwa kuma kai ne Mai jinkirtawa; babu abin bautawa da gaskiya sai kai.] [Kai ne Abin bautawata; babu abin bautawa da gaskiya sai kai.]

Majiya: Al-Bukhari, cf. Al-Asqalani, Fathul-Bari 3/3 , 11/ 116, 13/371, 423, 465. See also Muslim for a shorter account, 1/532.

AI

Rubutun Larabci da tushensa amintattu ne. Abubuwan da aka yi wa alama da “AI” an fassara su ta na’ura zuwa harshenka kuma suna iya ƙunsar kurakurai — Larabci ne ma’auni. Danna “Kai rahoto” a kan kowane abu don bayar da rahoton matsala.