Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Addu'ar fita daga masallaci

Addu'ar fita daga masallaci

Sallah · addu'a 1

Addu'ar fita daga masallaci 0:00
Saurara
1

يَبْدَأُ بِرِجْلِهِ الْيُسْرَى, وَيَقُولُ: بِسْمِ اللَّهِ وَالصّلَاةُ وَالسَّلَامُ عَلَى رَسُولِ اللَّهِ, اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ فَضْلِك, اللَّهُمَّ اعْصِمْنِي مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ

Zai fara gabatar da kafarsa ta hagune a lokacin fita, ‎sannan kuma ya ce:‎ Ma’ana: Da sunan Allah tsira da amincin Allah su ‎tabbata ga mazon Allah ina rokonka daga cikin ‎falalarka, ya Allah ka tsareni daga shaidan la’annane. ‎

Majiya: Abu Dawud 1/126, Sahih Al-Jami' 1/528, Muslim 1/494. Sahih Ibn Majah 1/128-129.